We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Amos 4

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Amos 3 Amos Amos 5 →

1Ku kasa kunne ga wannan, ya ku shanun Bashan a kan Dutsen Samariya,

2Ubangiji Mai Iko Duka ya rantse da tsarkinsa.

3Dukanku za ku wuce ta kai tsaye

4“Ku tafi Betel ku yi ta aikata zunubi;

5Ku ƙona burodinku mai yisti kamar hadaya ta godiya,

6“Na bar ku da yunwa4.6 Ibraniyanci ku da tsabtar haƙora a kowace birni,

7“Na kuma hana muku ruwan sama

8Mutane suna tangaɗi daga gari zuwa gari suna neman ruwa

9“Sau da yawa na ɓata gonakinku

10“Na aiko muku annoba

11“Na hallaka waɗansunku

12“Saboda haka ga abin da zan yi da ku, ya Isra’ila,

13Shi wanda ya yi duwatsu,

← Amos 3 Amos Amos 5 →