We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Amos 3

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Amos 2 Amos Amos 4 →

1Ku ji wannan maganar da Ubangiji ya yi game da ku, ya ku jama’ar Isra’ila, a kan dukan iyalin da na fitar daga Masar.

2“Ku ne kaɗai na zaɓa

3Mutum biyu za su iya yin tafiya tare

4Zaki yakan yi ruri a jeji

5Tsuntsu yakan fāɗa a tarko a ƙasa

6Idan aka busa ƙaho a ciki birni

7Ba shakka, Ubangiji Mai Iko Duka ba ya yin wani abu

8Zaki ya yi ruri,

9Ku yi shela ga kagarun Ashdod

10“Ba su ma san yadda za su yi abin da yake daidai ba,”

11Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya ce,

12Ga abin da Ubangiji ya ce,

13“Ku ji wannan ku kuma yi wa gidan Yaƙub gargaɗi,” in ji Ubangiji, Ubangiji Allah Maɗaukaki.

14“A ranar da zan hukunta Isra’ila saboda zunubanta,

15Zan rushe gidan rani

← Amos 2 Amos Amos 4 →