We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

1 Tarihi 7

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← 1 Tarihi 6 1 Tarihi 1 Tarihi 8 →

1’Ya’yan Issakar maza su ne,

2’Ya’yan Tola maza su ne,

3Ɗan Uzzi shi ne,

4Bisa ga tarihin iyalinsu, sun kai mutane 36,000 shiryayyu don yaƙi, gama suna da mata da ’ya’ya da yawa.

5Dangin da suke maza masu yaƙi sun kasance na dukan gidajen Issakar ne, kamar yadda aka rubuta a cikin tarihi, su 87,000 ne duka.

6’Ya’ya uku maza na Benyamin su ne,

7’Ya’yan Bela maza su ne,

8’Ya’yan Beker maza su ne,

9Rubutaccen tarihin zuriyarsu ya nuna suna da kawunan iyalai da mazan da suka isa yaƙi 20,200.

10Ɗan Yediyayel shi ne,

11Dukan waɗannan ’ya’yan Yediyayel maza kawunan iyalai ne. Akwai mazan da suka isa yaƙi waje 17,200.

12Shuffiyawa da Huffiyawa zuriyar Ir ne, kuma Hushiyawa zuriyar Aher ne.

13’Ya’yan Naftali maza su ne,

14Zuriyar Manasse su ne,

15Makir ya auri mata daga cikin Huffiyawa da Shuffiyawa. ’Yar’uwarsa ita ce Ma’aka. Wani daga zuriyar, sunansa Zelofehad, shi yana da ’ya’yan mata ne kawai.

16Ma’aka matar Makir ta haifi ɗa ta kuma ba shi suna Feresh. Sunan ɗan’uwansa Sheresh, ’ya’yan Feresh maza kuwa su ne Ulam da Rakem.

17Ɗan Ulam shi ne,

18’Yar’uwarsa Makir mai suna Hammoleket ta haifi Ishod, Abiyezer da Mala.

19’Ya’yan Shemida maza su ne,

20Zuriyar Efraim su ne,

21Zabad

22Mahaifinsu Efraim ya yi makoki dominsu kwanaki masu yawa sai danginsa suka zo don su yi masa ta’aziyya.

23Sa’an nan ya sāke kwana da matarsa, sai ta yi ciki ta haifi ɗa. Ya ba shi suna Beriya, saboda masifar da ta auko a cikin iyalinsa.

24’Yarsa ita ce Sheyera, wadda ta gina Bet-Horon na kwari da na tudu da kuma Uzzen-Sheyera. Zuriyarsa ita ce,

25Refa, Reshef,

26Ladan, Ammihud,

27Nun

28Ƙasarsu da wuraren zamansu sun haɗa da Betel da ƙauyukan kewayenta, Na’aran wajen gabas, Gezer da ƙauyukanta wajen yamma, da kuma Shekem da ƙauyukan da suka nausa har zuwa Aiya da ƙauyukanta.

29A iyakokin Manasse akwai Bet-Sheyan, Ta’anak, Megiddo da Dor, tare da ƙauyukansu. Zuriyar Yusuf ɗan Isra’ila ta zauna a waɗannan garuruwa.

30’Ya’yan Asher maza su ne,

31’Ya’yan Beriya maza su ne,

32Heber shi ne mahaifin Yaflet, Shomer da Hotam da kuma ’yar’uwarsu Shuwa.

33’Ya’yan Yaflet maza su ne,

34’Ya’yan Shemer maza su ne,

35’Ya’yan ɗan’uwansa Helem su ne,

36’Ya’yan Zofa maza su ne,

37Bezer, Hod, Shamma, Shilsha, Itran da Bera.

38’Ya’yan Yeter maza su ne,

39’Ya’yan Ulla maza su ne,

40Dukan waɗannan zuriyar Asher ne, kawunan iyalai, zaɓaɓɓun mutane, jarumawa sosai da kuma fitattun shugabanni. Yawan mutanen da suke a shirye don yaƙi, kamar yadda aka lissafta zuriyarsu, 26,000 ne.

← 1 Tarihi 6 1 Tarihi 1 Tarihi 8 →