We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

1 Tarihi 6

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← 1 Tarihi 5 1 Tarihi 1 Tarihi 7 →

1’Ya’yan Lawi maza su ne,

2’Ya’yan Kohat maza su ne,

3Yaran Amram su ne,

4Eleyazar shi ne mahaifin Finehas,

5Abishuwa mahaifin Bukki,

6Uzzi mahaifin Zerahiya,

7Merahiyot mahaifin Amariya,

8Ahitub mahaifin Zadok,

9Ahimawaz mahaifin Azariya,

10Yohanan mahaifin Azariya (shi ne ya yi hidima a matsayin firist a haikalin da Solomon ya gina a Urushalima),

11Azariya mahaifin Amariya,

12Ahitub mahaifin Zadok,

13Shallum mahaifin Hilkiya,

14Azariya mahaifin Serahiya,

15Yehozadak ne aka ɗauka sa’ad da Ubangiji ya tura Yahuda da Urushalima zuwa zaman bauta ta hannun Nebukadnezzar.

16’Ya’yan Lawi maza su ne,

17Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Gershom.

18’Ya’yan Kohat maza su ne,

19’Ya’yan Merari maza su ne,

20Na Gershom su ne,

21Yowa,

22Zuriyar Kohat su ne,

23Elkana,

24Tahat, Uriyel,

25Zuriyar Elkana su ne,

26Elkana, Zofai,

27Eliyab

28’Ya’yan Sama’ila maza su ne,

29Zuriyar Merari su ne,

30Shimeya, Haggiya

31Waɗannan su ne mutanen da Dawuda ya sa su lura da waƙa a cikin gidan Ubangiji bayan da aka kawo akwatin alkawari yă huta a can.

32Suka yi hidima da waƙa a gaban tabanakul, Tentin Sujada, sai da Solomon ya gina haikalin Ubangiji a Urushalima. Suka yi ayyukansu bisa ga ƙa’idodin da aka shimfiɗa musu.

33Ga mutanen da suka yi hidimar, tare da ’ya’yansu maza.

34ɗan Elkana, ɗan Yeroham,

35ɗan Zuf, ɗan Elkana,

36ɗan Elkana, ɗan Yowel,

37ɗan Tahat, ɗan Assir,

38ɗan Izhar, ɗan Kohat,

39da kuma Asaf ’yan’uwan Heman, waɗanda suka yi hidima a hannun damansa.

40ɗan Mika’ilu, ɗan Ba’asehiya,

41ɗan Etni,

42ɗan Etan, ɗan Zimma,

43ɗan Yahat,

44da kuma daga ’yan’uwansu, mutanen Merari, a hannun hagunsa.

45ɗan Hashabiya,

46ɗan Amzi, ɗan Bani,

47ɗan Mali,

48Aka ba ’yan’uwansu Lawiyawa dukan sauran ayyukan tabanakul, gidan Allah.

49Amma Haruna da zuriyarsa su ne waɗanda suke miƙa hadayu a kan bagaden hadaya ta ƙonawa da kuma a kan bagaden turare haɗe da dukan abin da ake yi a Wuri Mafi Tsarki, suna yin kafara domin Isra’ila, bisa ga dukan abin da Musa bawan Allah ya umarta.

50Waɗannan su ne zuriyar Haruna,

51Bukki,

52Merahiyot, Amariya,

53Zadok

54Waɗannan su ne wuraren zamansu da aka ba su rabo su zama yankunansu (aka ba wa zuriyar Haruna waɗanda suke daga gidan Kohat, domin rabo na fari nasu ne):

55Aka ba su Hebron a Yahuda tare da wuraren kiwon da suke kewayenta.

56Amma filaye da ƙauyukan da suke kewayen birnin aka ba wa Kaleb ɗan Yefunne.

57Saboda haka aka ba wa zuriyar Haruna Hebron (birnin mafaka), da Libna, Yattir Eshtemowa,

58Hilen, Debir,

59Ashan, Yutta da Bet-Shemesh, tare da wuraren kiwonsu.

60Daga kabilar Benyamin kuma aka ba su Gibeyon, Geba, Alemet da Anatot, tare da wuraren kiwonsu.

61Aka ba sauran zuriyar Kohat rabon garuruwa goma daga gidajen rabin kabilar Manasse.

62Aka ba zuriyar Gershom, gida-gida, rabon garuruwa goma sha uku daga kabilan Issakar, Asher da Naftali, da kuma daga sashen rabi kabilar Manasse da yake a Bashan.

63Aka ba zuriyar Merari, gida-gida, rabon garuruwa goma sha biyu daga kabilan Ruben, Gad da Zebulun.

64Saboda haka Isra’ilawa suka ba Lawiyawa waɗannan garuruwa da wuraren kiwonsu.

65Daga kabilan Yahuda, Simeyon da Benyamin suka ba su rabon sunayen garuruwan da aka ambata.

66Aka ba wa waɗansu na mutanen gidan Kohat yankin garuruwansu daga kabilar Efraim.

67A ƙasar tudun Efraim aka ba su Shekem (birnin mafaka), da Gezer,

68Yokmeyam, Bet-Horon,

69Aiyalon da Gat-Rimmon, tare da wuraren kiwonsu.

70Daga rabin kabilar Manasse kuwa, Isra’ilawa suka ba da Aner da Bileyam, tare da wuraren kiwonsu, ga sauran gidajen mutanen Kohat.

71Mutanen Gershom suka sami waɗannan.

72daga kabilar Issakar suka sami Kedesh, Daberat,

73Ramot da Anem, tare da wuraren kiwonsu;

74daga kabilar Asher suka sami Mashal, Abdon,

75Hukok da Rehob, tare da wuraren kiwonsu;

76daga kabilar Naftali kuwa suka sami Kedesh a Galili, Hammon da Kiriyatayim, tare da wuraren kiwonsu.

77Mutanen Merari (sauran Lawiyawan) suka sami waɗannan.

78daga kabilar Ruben a hayin Urdun a gabashi Yeriko suka sami Bezer a hamada, Yahza,

79Kedemot da Mefa’at, tare da wuraren kiwonsu;

80daga kabilar Gad kuwa suka sami Ramot a Gileyad, Mahanayim,

81Heshbon da Yazer, tare da wuraren kiwonsu.

← 1 Tarihi 5 1 Tarihi 1 Tarihi 7 →