We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

1 Tarihi 2

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← 1 Tarihi 1 1 Tarihi 1 Tarihi 3 →

1Waɗannan su ne ’ya’yan Isra’ila maza. Ruben, Simeyon, Lawi, Yahuda, Issakar, Zebulun,

2Dan, Yusuf, Benyamin, Naftali, Gad da Asher.

3’Ya’yan Yahuda maza su ne,

4Tamar, surukar Yahuda, ta haifa masa Ferez da Zera.

5’Ya’yan Ferez maza su ne,

6’Ya’yan Zera maza su ne,

7’Ya’yan Karmi maza su ne,

8Ɗan Etan shi ne,

9’Ya’ya maza da aka haifa wa Hezron su ne,

10Ram shi ne mahaifin Amminadab,

11Nashon shi ne mahaifin Salma,

12Bowaz shi ne mahaifin Obed

13Yesse shi ne mahaifin.

14na huɗun Netanel,

15na shidan Ozem

16’Yan’uwansu mata su ne Zeruhiya da Abigiyel.

17Abigiyel ita ce mahaifiyar Amasa, wanda mahaifinsa shi ne Yeter mutumin Ishmayel.

18Kaleb ɗan Hezron ya haifi yara ta wurin matarsa Azuba (da kuma ta wurin Yeriyot). Waɗannan su ne ’ya’yan Azuba maza.

19Da Azuba ta mutu, Kaleb ya auri Efrat, wadda ta haifa masa Hur.

20Hur shi ne mahaifin Uri, Uri kuma shi ne mahaifin Bezalel.

21Daga baya, Hezron ya kwana da ’yar Makir mahaifin Gileyad (ya aure ta sa’ad da take da shekara sittin), ta haifa masa Segub.

22Segub shi ne mahaifin Yayir, wanda ya yi mulkin garuruwa uku a Gileyad.

23(Amma Geshur da Aram suka ƙwace Hawwot Yayir da kuma Kenat tare da ƙauyukan kewayenta, garuruwa sittin.)

24Bayan Hezron ya mutu a Kaleb Efrata, sai Abiya matar Hezron ta haifa masa Asshur mahaifin Tekowa.

25’Ya’yan Yerameyel maza, ɗan farin Hezron su ne,

26Yerameyel yana da wata mata, wadda sunanta Atara; ita ce mahaifiyar Onam.

27’Ya’yan Ram maza ɗan farin Yerameyel su ne,

28’Ya’yan Onam maza su ne,

29Sunan matar Abishur ita ce Abihayil, wadda ta haifa masa Aban da Molid.

30’Ya’yan Nadab maza su ne,

31Ɗan Affayim shi ne,

32’Ya’yan Yada maza, ɗan’uwan Shammai su ne,

33’Ya’yan Yonatan maza su ne,

34Sheshan ba shi da ’ya’ya maza, sai ’ya’ya mata kawai.

35Sheshan ya ba da ’yarsa aure ga bawansa Yarha, ta kuwa haifa masa Attai.

36Attai shi ne mahaifin Natan,

37Zabad shi ne mahaifin Eflal,

38Obed shi ne mahaifin Yehu,

39Azariya shi ne mahaifin Helez,

40Eleyasa shi ne mahaifin Sismai,

41Shallum shi ne mahaifin Yekamiya,

42’Ya’yan Kaleb maza, ɗan’uwan Yerameyel su ne,

43’Ya’yan Hebron maza su ne,

44Shema shi ne mahaifin Raham,

45Ɗan Shammai shi ne Mawon,

46Efa ƙwarƙwarar Kaleb ita ce mahaifiyar

47’Ya’yan Yadai maza su ne,

48Ma’aka ƙwarƙwarar Kaleb ita ce mahaifiyar

49Ta kuma haifi Sha’af mahaifin Madmanna

50Waɗannan su ne zuriyar Kaleb.

51Salma mahaifin Betlehem, da kuma Haref mahaifin Bet-Gader.

52Zuriyar Shobal mahaifin Kiriyat Yeyarim su ne,

53kuma gidan Kiriyat Yeyarim su ne, Itrayawa, Futiyawa, Shumatiyawa da Mishratiyawa. Daga waɗannan ne Zoratiyawa da Eshtawoliyawa suka fito.

54Zuriyar Salma su ne,

55kuma gidan marubuta waɗanda suke zama a Yabez su ne, Tiratiyawa, Shimeyatiyawa da Sukatiyawa. Waɗannan su ne Keniyawa waɗanda suka zo daga Hammat, mahaifin gidan Rekab.

← 1 Tarihi 1 1 Tarihi 1 Tarihi 3 →