1Adamu, Set, Enosh,
2Kenan, Mahalalel, Yared,
3Enok, Metusela, Lamek, Nuhu.
4’Ya’yan Nuhu maza su ne,1.4 Seftuwajin; Ibraniyanci ba su da ’Ya’yan Nuhu maza. Shem, Ham da Yafet.
5’Ya’yan1.5 ’Ya’ya suna iya nufin zuriya Ko kuwa magāda ko al’ummai; haka ma a ayoyi 6-10, 17 da 20. Yafet maza su ne,
6’Ya’yan Gomer maza su ne,
7’Ya’yan Yaban maza su ne,
8’Ya’yan Ham maza su ne,
9’Ya’yan Kush maza su ne,
10Kush shi ne mahaifin1.10 Mahaifi na iya nufin kaka ko wanda ya riga Ko kuwa wanda yake tushe; haka ma a ayoyi 11, 13, 18 da 20.
11Masar shi ne mahaifin
12Fatrusawa, Kasluhiyawa (daga waɗanda Filistiyawa suka fito) da Kaftorawa.
13Kan’ana shi ne mahaifin
14Yebusiyawa, Amoriyawa, Girgashiyawa
15Hiwiyawa, Arkiyawa, Siniyawa,
16Arbadiyawa, Zemarawa da Hamawa.
17’Ya’yan Shem maza su ne,
18Arfakshad shi ne mahaifin Shela,
19Aka haifa wa Eber ’ya’ya maza biyu.
20Yoktan shi ne mahaifin
21Hadoram, Uzal, Dikla,
22Ebal, Abimayel, Sheba,
23Ofir, Hawila da Yobab. Dukan waɗannan ’ya’yan Yoktan maza ne.
24Shem, Arfakshad,1.24 Da Ibraniyanci; waɗansu rubuce-rubucen hannu na Seftuwajin suna da Arfakshad, Kainan (dubi kuma sharhi a Far 11.10). Shela,
25Eber, Feleg, Reyu
26Serug, Nahor, Tera
27da Abram (wato, Ibrahim).
28’Ya’yan Ibrahim maza su ne, Ishaku da Ishmayel.
29Waɗannan su ne zuriyarsu.
30Mishma, Duma, Massa, Hadad, Tema
31Yetur, Nafish da Kedema.
32’Ya’yan Ketura maza, ƙwarƙwarar Ibrahim su ne,
33’Ya’yan Midiyan maza su ne,
34Ibrahim shi ne mahaifin Ishaku.
35’Ya’yan Isuwa maza, su ne,
36’Ya’yan Elifaz maza su ne,
37’Ya’yan maza Reyuwel su ne,
38’Ya’yan Seyir maza su ne,
39’Ya’yan Lotan maza su ne,
40’Ya’yan Shobal maza su ne,
41Ɗan Ana shi ne,
42’Ya’yan Ezer maza su ne,
43Waɗannan su ne sarakunan da suka yi sarauta a Edom kafin wani sarkin mutumin Isra’ila yă yi sarauta.
44Sa’ad da Bela ya mutu sai Yobab ɗan Zera daga Bozra ya gāje shi a matsayin sarki.
45Da Yobab ya mutu, Husham daga ƙasar Temaniyawa ya gāje shi a matsayin sarki.
46Sa’ad da Husham ya mutu, Hadad ɗan Bedad, wanda ya ci Midiyan da yaƙi a cikin ƙasar Mowab, ya gāje shi a matsayin sarki. Aka kira birninsa Awit.
47Da Hadad ya mutu, Samla daga Masreka ya gāje shi a matsayin sarki.
48Sa’ad da Samla ya mutu, Sha’ul daga Rehobot na kogi ya gāje shi a matsayin sarki.
49Sa’ad da Sha’ul ya mutu, Ba’al-Hanan ɗan Akbor ya gāje shi a matsayin sarki.
50Sa’ad da Ba’al-Hanan ya mutu, Hadad ya gāje shi a matsayin sarki. Aka kira birninsa Fau, sunan matarsa kuwa Mehetabel ’yar Matired, ’yar Me-Zahab.
51Hadad shi ma ya mutu.
52Oholibama, Ela, Finon
53Kenaz, Teman, Mibzar,
54Magdiyel da Iram.