We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

1 Tarihi 3

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← 1 Tarihi 2 1 Tarihi 1 Tarihi 4 →

1Waɗannan su ne ’ya’yan Dawuda maza da aka haifa masa a Hebron.

2na ukun, Absalom ɗan Ma’aka ’yar Talmai sarkin Geshur;

3na biyar, Shefatiya ɗan Abital;

4Waɗannan su ne aka haifa wa Dawuda a Hebron, inda ya yi mulki shekaru bakwai da wata shida.

5kuma waɗannan su ne yaran da aka haifa masa a can.

6Akwai kuma Ibhar, Elishama, Elifelet,

7Noga, Nefeg, Yafiya,

8Elishama, Eliyada da Elifelet, su tara ne duka.

9Dukan waɗannan ’ya’yan Dawuda ne maza, ban da ’ya’yansa maza ta wurin ƙwarƙwaransa. Tamar ita ce ’yar’uwarsu.

10Zuriyar Solomon su ne Rehobowam,

11da Yoram3.11 Da Ibraniyanci Yoram, wani suna na Yehoram,

12da Amaziya,

13da Ahaz,

14da Amon,

15’Ya’yan Yosiya maza su ne,

16Magādan Yehohiyakim3.16 Da Ibraniyanci Yekoniya, wani suna na Yekoniya; haka kuma a aya 17. su ne,

17Zuriyar Yekoniya kamamme su ne,

18Malkiram, Fedahiya, Shenazzar, Yekamiya, Hoshama da Nedabiya.

19’Ya’yan Fedahiya su ne,

20Akwai kuma waɗansu biyar,

21Zuriyar Hananiya su ne,

22Zuriyar Shekaniya su ne,

23’Ya’yan Neyariya maza su ne,

24’Ya’yan Eliyohenai su ne,

← 1 Tarihi 2 1 Tarihi 1 Tarihi 4 →