1Ubangiji yana mulki, yana sanye da ɗaukaka;
2An kafa kursiyin tun da daɗewa;
3Tekuna sun taso, ya Ubangiji,
4Mafi ƙarfi fiye da tsawan manyan ruwaye,
5Ƙa’idodinka suna nan daram;
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá
1Ubangiji yana mulki, yana sanye da ɗaukaka;
2An kafa kursiyin tun da daɗewa;
3Tekuna sun taso, ya Ubangiji,
4Mafi ƙarfi fiye da tsawan manyan ruwaye,
5Ƙa’idodinka suna nan daram;