We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 91

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 90 Zabura Zabura 92 →

1Shi wanda yake zama a wurin Mafi Ɗaukaka

2Zan ce game da Ubangiji, “Shi ne mafakata da kagarata,

3Tabbatacce zai cece ka

4Zai rufe ka da fikafikansa,

5Ba za ka ji tsoron razanar dare,

6ko bala’in da yake aukowa cikin duhu,

7Dubu za su iya fāɗuwa a gefenka,

8Za ka dai gan da idanunka

9In ka mai da Mafi Ɗaukaka wurin zamanka,

10to, babu wani mugun abin da zai same ka,

11Gama zai umarci mala’ikunsa game da kai

12za su tallafe ka da hannuwansu,

13Za ka taka zaki da gamsheƙa;

14Ubangiji ya ce, “Domin ya ƙaunace ni, zan kuɓutar da shi;

15Zai kira bisa sunana, zan kuma amsa masa;

16Da tsawon rai zan ƙosar da shi

← Zabura 90 Zabura Zabura 92 →