We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 49

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 48 Zabura Zabura 50 →

1Ku ji wannan, dukanku mutane;

2babba da yaro

3Bakina zai yi maganar hikima;

4Zan juye kunnena ga karin magana;

5Don me zan ji tsoro sa’ad da mugayen kwanaki suka zo,

6waɗanda suka dogara ga arzikinsu

7Ba wani da zai iya ceton ran wani

8kuɗin fansa domin rai yana da tsada,

9da zai sa yă ci gaba da rayuwa har abada

10Gama kowa na iya ganin masu hikima na mutuwa;

11Kaburburansu za su ci gaba da zama gidajensu har abada,

12Amma mutum, kome arzikinsa, ba ya dawwama;

13Wannan ne ƙaddarar waɗanda suke dogara a kansu,

14Kamar tumaki an ƙaddara su ga kabari;

15Amma Allah zai ceci raina daga kabari;

16Kada ka razana da yawa sa’ad da mutum ya yi arziki

17gama ba zai ɗauki kome tare da shi sa’ad da ya mutu ba,

18Ko da yake yayinda yake a raye ya ɗauka kansa mai albarka ne,

19zai gamu da tsarar kakanninsa,

20Mutumin da yake da arziki ba tare da ganewa ba

← Zabura 48 Zabura Zabura 50 →