We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 47

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 46 Zabura Zabura 48 →

1Ku tafa hannuwanku, dukanku al’ummai;

2Ubangiji Mafi Ɗaukaka mai banmamaki ne,

3Ya rinjayi al’ummai a ƙarƙashinmu,

4Ya zaɓar mana gādonmu,

5Allah ya haura a cikin sowa ta farin ciki,

6Ku rera yabai ga Allah, ku rera yabai;

7Gama Allah shi ne Sarkin dukan duniya;

8Allah yana mulki a bisa al’ummai;

9Manyan mutanen al’ummai sun taru

← Zabura 46 Zabura Zabura 48 →