We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 46

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 45 Zabura Zabura 47 →

1Allah ne mafakarmu da ƙarfinmu,

2Saboda haka ba za mu ji tsoro ba, ko da ƙasa ta girgiza

3ko da ruwansa suna ruri suna kumfa

4Akwai kogi mai rafuffukan da suke sa birnin Allah murna,

5Allah yana cikinta, ba za tă fāɗi ba;

6Al’ummai suna hayaniya, mulkoki sun fāɗi;

7Ubangiji Maɗaukaki yana tare da mu;

8Zo ku ga ayyukan Ubangiji,

9Ya sa yaƙoƙi suka yi tsit

10“Ku natsu ku kuma san cewa ni ne Allah;

11Ubangiji Maɗaukaki yana tare da mu;

← Zabura 45 Zabura Zabura 47 →