We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 35

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 34 Zabura Zabura 36 →

1Yi hamayya, ya Ubangiji, da waɗanda suke hamayya da ni;

2Ka ɗauki garkuwa da kuma makami;

3Ka ɗaga māshi da kuma abin da ake jefa35.3 Ko kuwa ka kuwa tare hanya

4Bari waɗanda suke neman raina

5Bari su zama kamar yayi a gaban iska,

6bari hanyarsu tă yi duhu ta kuma yi santsi,

7Da yake sun ɓoye tarko domina ba dalili

8bari lalaci yă kama su ba zato,

9Sa’an nan raina zai cika da farin ciki a cikin Ubangiji

10Dukan raina zai ce,

11Shaidu marasa imani sun fito;

12Suna sāka alherin da na yi musu da mugunta

13Duk da haka sa’ad da suke ciwo, na sanya rigar makoki

14nakan yi ta yawo ina makoki

15Amma sa’ad da na yi tuntuɓe, sukan taru suna murna;

16Kamar marasa sani Allah suna mini riyar ba’a;

17Ya Ubangiji, har yaushe za ka ci gaba da zuba ido kawai?

18Zan yi godiya cikin taro mai girma;

19Kada ka bar maƙaryatan nan,

20Ba sa maganar salama

21Sukan wage mini bakinsu suna cewa, “Allah yă ƙara!

22Ya Ubangiji, ka ga wannan; kada ka yi shiru.

23Ka farka, ka kuma tashi ka kāre ni!

24Ka nuna ni marar laifi ne ciki adalcinka,

25Kada ka bari su ce wa kansu, “Allah yă ƙara, dā ma abin da mun so ke nan!”

26Bari dukan waɗanda suke farin ciki a kaina a wahalata

27Bari waɗanda suke murna saboda nasarata

28Harshena zai yi zancen adalcinka

← Zabura 34 Zabura Zabura 36 →