We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 33

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 32 Zabura Zabura 34 →

1Ku rera da farin ciki ga Ubangiji ku adalai;

2Ku yabi Ubangiji da garaya;

3Ku rera masa sabuwar waƙa;

4Gama maganar Ubangiji daidai ne da kuma gaskiya;

5Ubangiji yana ƙaunar adalci

6Ta wurin maganar Ubangiji aka yi sammai,

7Ya tattara ruwan teku cikin tuluna;33.7 Ko kuwa teku sai ka ce a tsibi

8Bari dukan duniya ta ji tsoron Ubangiji;

9Gama ya yi magana, abu ya kuwa kasance;

10Ubangiji yakan soke shirye-shiryen al’ummai;

11Amma shirye-shiryen Ubangiji kan tsaya daram har abada,

12Mai farin ciki ce al’ummar da Allah ne Ubangijinta,

13Daga sama Ubangiji ya duba

14daga mazauninsa yana lura

15shi da ya yi zukatan duka,

16Babu sarkin da ake ceto ta wurin yawan mayaƙansa;

17Dogara a kan doki don ceto banza ne;

18Amma idanun Ubangiji suna a kan wanda yake tsoronsa,

19don yă cece su daga mutuwa

20Muna jiran Ubangiji da bege;

21A cikinsa zukatanmu na farin ciki,

22Bari ƙaunarka marar ƙarewa ta zauna a kanmu, ya Ubangiji,

← Zabura 32 Zabura Zabura 34 →