We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 20

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 19 Zabura Zabura 21 →

1Ubangiji ya amsa maka sa’ad da ka yi kira cikin wahala;

2Bari yă aiko maka da taimako daga wuri mai tsarki

3Bari yă tuna da dukan sadakokinka

4Bari yă biya maka bukatan ranka

5Za mu yi sowa ta farin ciki sa’ad da ka yi nasara

6Yanzu na san cewa,

7Waɗansu sun dogara a kekunan yaƙi waɗansu kuma a dawakai,

8Za a durƙusar da su, su kuma fāɗi,

9Ya Ubangiji, ka ba da nasara ga sarki!

← Zabura 19 Zabura Zabura 21 →