We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 135

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 134 Zabura Zabura 136 →

1Yabi Ubangiji.135.1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a ayoyi 3 da 21.

2ku waɗanda kuke hidima a gidan Ubangiji,

3Yabi Ubangiji, gama Ubangiji nagari ne;

4Gama Ubangiji ya zaɓi Yaƙub ya zama nasa,

5Na san cewa Ubangiji yana da girma,

6Ubangiji yana yin abin da ya ga dama,

7Yakan sa gizagizai su taso daga iyakokin duniya;

8Ya kashe ’ya’yan fari na Masar,

9Ya aiko da alamu da abubuwan banmamaki a tsirkiyarku, ya Masar,

10Ya bugi al’ummai masu yawa

11Sihon sarkin Amoriyawa,

12ya kuma ba da ƙasarsa kamar abin gādo,

13Sunanka, ya Ubangiji, dawwammame ne har abada,

14Gama Ubangiji zai nuna cewa mutanensa ba su da laifi

15Gumakan al’ummai azurfa ne da zinariya,

16Suna da bakuna, amma ba sa magana,

17suna da kunnuwa, amma ba sa ji,

18Waɗanda suka yi su za su zama kamar su,

19Ya gidan Isra’ila, yabi Ubangiji;

20Ya gidan Lawi, yabi Ubangiji;

21Yabo ya tabbata ga Ubangiji daga Sihiyona,

← Zabura 134 Zabura Zabura 136 →