1Sa’ad da Ubangiji ya dawo da kamammu zuwa Sihiyona,
2Bakunanmu sun cika da dariya,
3Ubangiji ya aikata manyan abubuwa dominmu,
4Ka maido da wadatarmu, ya Ubangiji
5Waɗanda suka yi shuka da hawaye
6Shi da ya fita yana kuka,
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá