We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 119

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 118 Zabura Zabura 120 →

1Albarka ta tabbata ga waɗanda rayuwarsu ba ta da abin zargi,

2Albarka ta tabbata ga waɗanda suke kiyaye ƙa’idodinsa

3Ba sa yin wani abin da ba daidai ba;

4Ka shimfiɗa farillan

5Kash, da a ce hanyoyina tsayayyu ne

6Da ba zan sha kunya ba

7Zan yabe ka da zuciya ta gaskiya

8Zan yi biyayya da ƙa’idodinka;

9Yaya matashi zai kiyaye hanyarsa da tsabta?

10Na neme ka da dukan zuciyata;

11Na ɓoye maganarka a cikin zuciyata

12Yabo ya tabbata gare ka, ya Ubangiji;

13Da leɓunana na ba da labarin

14Na yi farin ciki da bin farillanka

15Na yi tunani a kan farillanka

16Na yi murna a cikin ƙa’idodinka;

17Ka yi alheri ga bawanka, zan kuwa rayu;

18Ka buɗe idanuna don in iya gani

19Ni baƙo ne a duniya;

20Zuciyata ta ƙosa saboda marmari

21Ka tsawata wa masu fariya, waɗanda suke la’anta

22Ka cire mini ba’a da reni,

23Ko da yake masu mulki sun zauna tare suna ɓata mini suna,

24Farillanka ne abin farin cikina;

25An kwantar da ni ƙasa cikin ƙura;

26Na ba da labari hanyoyina ka kuma amsa mini;

27Bari in gane koyarwar farillanka;

28Raina ya gaji da baƙin ciki;

29Ka kiyaye ni daga hanyoyin ruɗu;

30Na zaɓi hanyar gaskiya;

31Na riƙe farillanka kankan, ya Ubangiji;

32Ina gudu a kan hanyar umarnanka,

33Ka koya mini Ya Ubangiji, don in bi ƙa’idodinka;

34Ka ba ni ganewa, zan kuwa kiyaye dokarka

35Ka bi da ni a hanyar umarnanka,

36Ka juye zuciyata wajen farillanka

37Ka juye idanuna daga abubuwa marasa amfani;

38Ka cika alkawarinka ga bawanka,

39Ka kawar da shan kunyar da nake tsoro,

40Ina marmarin farillanka ƙwarai!

41Bari ƙaunarka marar ƙarewa ta zo gare ni, ya Ubangiji,

42sa’an nan zan amsa wa masu cin mutuncina,

43Kada ka ƙwace maganarka daga bakina,

44Kullayaumi zan yi biyayya da dokokinka,

45Zan yi ta yawo a sake

46Zan yi maganar farillanka a gaban sarakuna

47gama ina farin ciki da umarnanka

48Na ɗaga hannuwana ga umarnanka, waɗanda nake ƙauna,

49Tuna da maganarka ga bawanka,

50Ta’aziyyata cikin wahalata ita ce

51Masu fariya suna yi mini ba’a ba tare da an hana su ba,

52Na tuna da dokokinka na tun dā, ya Ubangiji,

53Fushi ya kama ni saboda mugaye,

54Ƙa’idodinka su ne kan waƙata

55Da dare na tuna da sunanka, ya Ubangiji,

56Wannan shi ne na saba yi,

57Kai ne rabona, ya Ubangiji;

58Na nemi fuskarka da dukan zuciyata;

59Na lura da hanyoyina

60Zan gaggauta ba zan ɓata lokaci ba

61Ko da yake mugaye sun ɗaura ni da igiyoyi,

62Da tsakar dare nakan tashi in gode maka

63Ni aboki ne ga duk mai tsoronka,

64Duniya ta cika da ƙaunarka, ya Ubangiji;

65Ka yi wa bawanka alheri

66Ka koya mini sani da kuma hukunci mai kyau,

67Kafin in sha wahala na kauce,

68Kai nagari ne, kuma abin da kake yi yana da kyau;

69Ko da yake masu fariya sun shafe ni da ƙarairayi,

70Zukatansu sun yi tauri da kuma marasa tausayi

71Ya yi kyau da na sha wahala

72Doka daga bakinka ya fi mini daraja

73Hannuwanka ne suka yi suka kuma siffanta ni;

74Bari waɗanda suke tsoronka su yi farin ciki sa’ad da suke gan ni,

75Ya Ubangiji na sani, cewa dokokinka masu adalci ne,

76Bari ƙaunarka marar ƙarewa tă yi mini ta’aziyya,

77Bari tausayinka yă zo mini don in rayu,

78Bari masu girman kai su sha kunya saboda abubuwa marasa kyau da suke yi mini ba dalili;

79Bari waɗanda suke tsoronka su juya gare ni,

80Bari zuciyata ta kasance marar abin zargi wajen ƙa’idodinka,

81Raina ya tafke da marmari don cetonka,

82Idanuna sun gaji, suna jiran alkawarinka;

83Ko da yake ni kamar salkar ruwan inabi ne a cikin hayaƙi,

84Har yaushe bawanka zai yi ta jira?

85Masu girman kai sun haƙa mini rami,

86Dukan umarnanka abin dogara ne;

87Sun kusa gama da ni a duniya,

88Ka kiyaye raina bisa ga ƙaunarka,

89Maganarka, ya Ubangiji madawwamiya ce;

90Amincinka yana cin gaba cikin dukan zamanai;

91Dokokinka sun dawwama har yă zuwa yau,

92Da ba don dokarka ce farin cikina ba,

93Ba zan taɓa manta da farillanka ba,

94Ka cece ni, gama ni naka ne;

95Mugaye suna jira su hallaka ni,

96Ga duk cikakke na ga kāsawa;

97Kash, ga yadda nake ƙaunar dokarka!

98Umarnanka suna sa in zama mai hikima fiye da abokan gābana,

99Ina da ganewa sosai fiye da dukan malamaina,

100Ina da ganewa fiye da dattawa,

101Na kiyaye ƙafafuna daga kowace muguwar hanya

102Ban rabu da dokokinka ba,

103Ɗanɗanon maganarka akwai zaki,

104Na sami ganewa daga farillanka;

105Maganarka fitila ce ga ƙafafuna

106Na yi rantsuwa na kuma tabbatar da shi,

107Na sha wahala sosai;

108Ka karɓi yabon bakina da nake yi da yardar rai, ya Ubangiji,

109Ko da yake kullum ina riƙe da raina a hannuwana,

110Mugaye sun kafa mini tarko,

111Farillanka su ne gādona har abada;

112Zuciyata ta shirya a kan kiyaye ƙa’idodinka

113Na ƙi mutane masu baki biyu,

114Kai ne mafakata da garkuwata;

115Ku rabu da ni, ku masu aikata mugunta,

116Ka raya ni bisa ga alkawarinka, zan kuwa rayu;

117Ka riƙe ni za a kuma cece ni;

118Ka ki dukan waɗanda suka kauce daga ƙa’idodinka,

119Dukan mugayen duniya ka zubar kamar datti;

120Naman jikina na rawan jiki don tsoronka;

121Na aikata abin da yake mai adalci da kuma daidai;

122Ka tabbatar da lafiyar bawanka;

123Idanuna sun gaji, da jiran cetonka,

124Ka yi da bawanka bisa ga ƙaunarka

125Ni bawanka ne, ka ba ni fahimi

126Lokaci ya yi da za ka yi wani abu, ya Ubangiji;

127Saboda ina ƙaunar umarnanka

128saboda kuma ina lura da dukan farillanka da kyau,

129Farillanka masu banmamaki ne;

130Fassarar maganganunka sukan ba da haske;

131Ina hakkin da bakina a buɗe,

132Ka juye wurina ka kuma yi mini jinƙai,

133Ka bi da sawuna bisa ga maganarka;

134Ka fanshe ni daga mutane masu danniya,

135Ka sa fuskarka ta haskaka a kan bawanka

136Hawaye suna malalowa daga idanuna kamar rafi,

137Mai adalci ne kai, ya Ubangiji,

138Farillan da ka shimfiɗa masu adalci ne;

139Kishina ya cinye ni ɗungum,

140An gwada alkawuranka sarai,

141Ko da yake ni ba kome ba ne an kuwa rena ni,

142Adalcinka dawwammame ne

143Wahala da damuwa suna a kaina,

144Farillanka daidai ne har abada;

145Na yi kira da dukan zuciyata; ka amsa mini, ya Ubangiji,

146Na yi kira gare ka; ka cece ni

147Na tashi kafin fitowar rana na kuma yi kukan neman taimako;

148Ban rufe idanuna ba dukan dare,

149Ka ji muryata bisa ga ƙaunarka;

150Waɗanda suke ƙirƙiro mugayen dabaru suna nan kusa,

151Duk da haka kana kusa, ya Ubangiji,

152Tun tuni na koyi daga farillanka

153Ka dubi wahalata ka cece ni,

154Ka kāre manufata ka kuma fanshe ni,

155Ceto yana nesa da mugaye,

156Tausayinka da girma yake, ya Ubangiji;

157Maƙiya masu yawa ne suke tsananta mini,

158Na dubi marasa aminci da ƙyama,

159Dubi yadda nake ƙaunar farillanka;

160Dukan maganganunka gaskiya ne;

161Masu mulki suna tsananta mini ba dalili,

162Ina farin ciki da alkawarinka

163Na ƙi ina kuma ƙyamar ƙarya

164Sau bakwai a rana ina yabonka

165Waɗanda suke ƙaunar dokarka suna da babban salama,

166Ina jiran cetonka, ya Ubangiji,

167Ina biyayya da farillanka,

168Ina biyayya da farillanka da kuma koyarwarka,

169Bari kukata ta zo gare ka, ya Ubangiji;

170Bari roƙona yă zo gabanka;

171Bari leɓunana su cika da yabonka,

172Bari harshena yă rera game da maganarka,

173Bari hannunka yă kasance a shirye don yă taimake ni,

174Ina marmarin cetonka, ya Ubangiji,

175Bari in rayu don in yabe ka,

176Na kauce kamar ɓatacciyar tunkiya.

← Zabura 118 Zabura Zabura 120 →