We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 118

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 117 Zabura Zabura 119 →

1Ku gode wa Ubangiji, gama nagari ne shi;

2Bari Isra’ila yă ce,

3Bari gidan Haruna yă ce,

4Bari waɗanda suke tsoron Ubangiji su ce,

5Cikin azabata na yi kuka ga Ubangiji,

6Ubangiji yana tare da ni; ba zan ji tsoro ba.

7Ubangiji yana tare da ni; shi ne mai taimakona.

8Ya fi kyau in nemi mafaka a wurin Ubangiji

9Ya fi kyau in nemi mafaka a wurin Ubangiji

10Dukan al’ummai sun kewaye ni,

11Sun kewaye ni a kowane gefe,

12Sun rufe ni kamar ƙudan zuma,

13An ture ni baya na kusa fāɗuwa,

14Ubangiji ne ƙarfina da waƙata;

15Sowa ta farin ciki da nasara

16An ɗaga hannun dama na Ubangiji sama;

17Ba zan mutu ba amma zan rayu,

18Ubangiji ya hore ni sosai,

19Buɗe mini ƙofofin adalci;

20Wannan ne ƙofar Ubangiji

21Zan yi maka godiya, domin ka amsa mini;

22Zabura Dutsen da magina suka ƙi

23Ubangiji ne ya yi haka,

24Wannan ita ce ranar da Ubangiji ya yi;

25Ya Ubangiji, ka cece mu;

26Mai albarka ne shi mai zuwa cikin sunan Ubangiji.

27Ubangiji shi ne Allah

28Kai ne Allahna, zan kuwa yi maka godiya;

29Ku gode wa Ubangiji, gama nagari ne shi;

← Zabura 117 Zabura Zabura 119 →