We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 116

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 115 Zabura Zabura 117 →

1Ina ƙaunar Ubangiji, gama ya ji muryata;

2Domin ya juye kunnensa gare ni,

3Igiyoyin mutuwa sun shaƙe ni,

4Sai na kira ga sunan Ubangiji na ce,

5Ubangiji mai alheri ne da kuma mai adalci;

6Ubangiji yana tsare masu tawali’u;

7Ka kwantar da hankali, ya raina,

8Gama kai, ya Ubangiji, ka ceci raina daga mutuwa,

9don in iya tafiya a gaban Ubangiji

10Na gaskata, saboda haka na ce,

11Kuma cikin rikicewana na ce,

12Yaya zan sāka wa Ubangiji

13Zan daga kwaf na ceto

14Zan cika alkawurana ga Ubangiji

15Abu mai daraja a gaban Ubangiji

16Ya Ubangiji, da gaske ni bawanka ne;

17Zan yi hadayar godiya gare ka

18Zan cika alkawurana ga Ubangiji

19a filayen gidan Ubangiji,

← Zabura 115 Zabura Zabura 117 →