We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 113

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 112 Zabura Zabura 114 →

1Yabi Ubangiji.113.1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya, haka ma a aya 9.

2Bari a yabi sunan Ubangiji,

3Daga fitowar rana zuwa inda take fāɗuwa,

4Ana ɗaukaka Ubangiji a bisa dukan al’ummai,

5Wane ne yake kamar Ubangiji Allahnmu,

6wanda yake sunkuya yă dubi

7Yakan tā da matalauta daga ƙura

8ya zaunar da su tare da sarakuna,

9Yakan zaunar da matar da ba haihuwa a gidanta

← Zabura 112 Zabura Zabura 114 →