1Yabi Ubangiji.112.1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya
2’Ya’yansa za su zama manya a ƙasar;
3Wadata da arziki suna a cikin gidansa,
4Ko a cikin duhu haske kan haskaka wa mai aikata gaskiya,
5Abu mai kyau zai zo masa shi da yake kyauta yake kuma ba da bashi hannu sake,
6Tabbatacce ba zai taɓa jijjigu ba;
7Ba zai ji tsoron labari marar daɗi ba;
8Zuciyarsa tana da kāriya, ba zai ji tsoro ba;
9Ya rarraba kyautansa ga matalauta,
10Mugun mutum zai gani yă kuma yi fushi,