1Ubangiji ya ce wa Ubangijina,
2Ubangiji zai fadada ikon sandan mulkinka daga Sihiyona
3Rundunarka za su so yin yaƙi
4Ubangiji ya rantse
5Ubangiji yana a hannun damanka;
6Zai hukunta al’ummai, yana tarawa gawawwaki
7Zai sha daga rafin da yake kusa da hanya;