We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Karin Magana 21

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Karin Magana 20 Karin Magana Karin Magana 22 →

1A hannun Ubangiji zuciyar sarki kamar ruwan rafi ne

2Mutum zai yi tunani hanyoyinsa daidai suke,

3Yin abin da yake daidai da kuma nagari

4Girmankai da fariya,

5Shirye-shiryen mai aiki tuƙuru kan kai ga riba

6Dukiyar da aka samu ta wurin harshe mai yin ƙarya

7Rikicin mugaye zai yi gāba da su,

8Hanyar mai laifi karkatacciya ce,

9Gara a zauna a kusurwar rufin ɗaki

10Mugun mutum yakan zaƙu ya aikata mugunta;

11Sa’ad da aka hukunta mai ba’a marasa azanci suka yi wayo;

12Mai Adalci kan lura da gidan mugu

13In mutum ya toshe kunnuwansa ga kukan matalauci,

14Kyautar da aka yi a asirce takan kwantar da fushi,

15Sa’ad da aka yi adalci, yakan kawo farin ciki ga mai adalci

16Mutumin da ya kauce daga hanyar fahimi

17Duk mai son jin daɗi zai zama matalauci;

18Mugu kan zama abin fansa don adali,

19Gara a zauna a hamada

20A gidan mai hikima akwai wuraren ajiya na abinci da mai masu kyau,

21Duk wanda ya nemi adalci da ƙauna

22Mutum mai hikima kan fāɗa wa birnin jarumawa

23Duk wanda yake lura da bakinsa da kuma harshensa

24Mai girmankai da kuma mai fariya, “Mai ba’a” ne sunansa;

25Marmarin rago zai zama mutuwarsa,

26Dukan yini yana marmari ya sami ƙari,

27Hadayar mugaye abin ƙyama ne,

28Mai ba da shaidar ƙarya zai hallaka,

29Mugun mutum kan yi tsayin daka,

30Babu hikima, babu tunani, babu shirin

31Akan shirya doki domin ranar yaƙi,

← Karin Magana 20 Karin Magana Karin Magana 22 →