1“Ka sa kakaki a leɓunanka!
2Isra’ila ta yi mini kuka,
3Amma Isra’ila sun ƙi abin da yake mai kyau;
4Suna naɗa sarakuna, ba da izinina ba;
5Ku zubar da gunkin maraƙinku, ya Samariya!
6Su daga Isra’ila ne!
7“Gama sun shuka iska
8An haɗiye Isra’ila;
9Gama sun haura zuwa Assuriya
10Ko da yake sun sayar da kansu a cikin al’ummai,
11“Ko da yake Efraim ya gina bagadai masu yawa don hadayun zunubi,
12Na rubuta musu abubuwa masu yawa na dokata,
13Suna miƙa hadayun da aka ba ni
14Isra’ila ya manta da Mahaliccinsa