We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Hosiya 13

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Hosiya 12 Hosiya Hosiya 14 →

1Sa’ad da Efraim ya yi magana, mutane sun yi rawan jiki;

2Yanzu sai yin zunubi a kai a kai suke;

3Saboda haka za su zama kamar hazon safiya,

4“Amma ni ne Ubangiji Allahnku,

5Na lura da ku a hamada,

6Sa’ad da na ciyar da su sun ƙoshi;

7Saboda haka zan hau kansu kamar zaki,

8Kamar beyar da aka ƙwace mata ’ya’yanta,

9“An hallaka ku, ya Isra’ila,

10Ina sarkinku, da zai cece ku?

11Saboda haka cikin fushina na ba ku sarki,

12An yi ajiyar laifin Efraim,

13Naƙuda ta zo masa kamar a mace mai haihuwa,

14“Zan fanshe su daga ikon kabari;

15ko da ma ya ci gaba cikin ’yan’uwansa.

16Dole mutanen Samariya su ɗauki laifinsu,

← Hosiya 12 Hosiya Hosiya 14 →