1“Sa’ad da Isra’ila yake yaro, na ƙaunace shi,
2Amma yawan kiran da na yi wa Isra’ila
3Ni ne na koya wa Efraim tafiya
4Na bishe su da linzamin alheri da tausayi,
5“Ba za su koma Masar ba
6Takuba za su yi ta wulgawa a biranensu,
7Mutanena sun ƙudura su juye daga gare ni.
8“Yaya zan ba da kai, Efraim?
9Ba zan zartar da fushina mai zafi ba,
10Za su bi Ubangiji;
11Za su zo da rawan jiki
12Mutanen Efraim sun kewaye ni da ƙarairayi,