1Isra’ila kuringa ce mai yaɗuwa;
2Zuciyarsu masu ruɗu ne,
3Sa’an nan za su ce, “Ba mu da sarki
4Sun yi alkawura masu yawa,
5Mutanen da suke zama a Samariya suna tsoro
6Za a ɗauke shi a kai Assuriya
7Samariya da sarkinta za su ɓace
8Za a hallaka masujadai kan tudu na mugunta
9“Tun daga kwanakin Gibeya, kun yi zunubi, ya Isra’ila,
10Sa’ad da na ga dama, zan hukunta su;
11Efraim horarriyar karsana ce
12Ku shuka wa kanku adalci,
13Amma kun shuka mugunta,
14hayaniyar yaƙi za tă tashi gāba da mutanenku,
15Haka zai faru da kai, ya Betel,