We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Makoki 1

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

Makoki Makoki 2 →

1Yanzu birnin ya zama babu kowa a ciki,

2Tana yin kuka mai zafi da dare,

3Bayan wahala da baƙin ciki,

4Hanyoyin zuwa Sihiyona suna makoki,

5Maƙiyanta sun zama shugabanninta;

6Diyar Sihiyona ba ta

7A cikin kwanakin da take shan wahala take kuma yawo

8Urushalima ta yi zunubi ƙwarai

9Ƙazantarta ta manne wa rigunanta;

10Maƙiya ya kwashe

11Dukan mutanenta suna nishi

12“Ko wannan ba wani abu ba ne a wurinku, dukanku masu wucewa?

13“Daga sama ya aiko da wuta,

14“Ya ɗaura zunubaina a wuyana;

15“Ubangiji ya ƙi

16“Dalilin da ya sa nake kuka ke nan

17Sihiyona ta miƙa hannunta,

18“Ubangiji mai adalci ne,

19“Na kira abokaina

20“Duba, Ubangiji, ka ga ƙuncin da nake ciki!

21“Mutane suna ji ina nishi da ƙyar,

22“Bari ka ga muguntarsu duka;

Makoki Makoki 2 →