1Ayuba kuwa ya ci gaba da magana,
2“Na rantse da Allah mai rai, wanda ya danne mini gaskiyata,
3Muddin ina da rai a cikina
4bakina ba zai faɗi mugun abu ba,
5Ba zan taɓa yarda cewa kuna da gaskiya ba;
6Zan ci gaba da adalcina, ba zan fasa ba;
7“Bari maƙiyana su zama kamar mugaye,
8Gama wane bege marar tsoron Allah yake da shi,
9Ko Allah yana sauraron kukansa
10Ko zai sami farin ciki daga Maɗaukaki?
11“Zan koya muku game da ikon Allah;
12Duk kun ga wannan ku da kanku
13“Ga abin da mugaye za su samu
14Kome yawan ’ya’yansa, takobi za tă gama da su;
15Waɗanda suka tsira annoba za tă kashe su,
16Ko da yake ya tara azurfa kamar ƙasa,
17abin da ya tara masu adalci za su sa
18Gidan da ya gina kamar gidan gizo-gizo,
19Attajiri zai kwanta, amma daga wannan shi ke nan;
20Tsoro zai kwashe shi kamar ambaliyar ruwa;
21Iskar gabas za tă tafi da shi; shi ke nan ya ƙare;
22Za tă murɗe shi ba tausayi,
23Zai tafa hannu yă yi tsaki