We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ayuba 24

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ayuba 23 Ayuba Ayuba 25 →

1“Domin me Maɗaukaki ba zai sa ranar shari’a ba?

2Mugaye suna satar fili ta wurin matsar da duwatsun da aka yi iyaka da su;

3Suna ƙwace wa marayu jakunansu

4Suna ture matalauta daga hanya

5Kamar jakunan jeji a hamada,

6Suna girbi a gonakin da ba nasu ba,

7Don ba su da tufafi, sukan kwana tsirara;

8Sun jiƙe sharkaf da ruwan da yake kwararowa daga duwatsu,

9Ana ƙwace jinjiri mai shan mama;

10Don ba su da tufafi suna yawo tsirara;

11Suna matse zaitun a cikin kunyoyi

12Ana jin nishin masu mutuwa daga birni,

13“Akwai waɗanda suke yi wa haske tawaye,

14Sa’ad da hasken yini ya tafi, mai kisankai yakan tashi;

15Idanun mazinaci suna jiran yamma ta yi sosai;

16Cikin duhu mutane suna fasa gidaje,

17Gama dukansu, duhu mai yawa shi ne safiyarsu;

18“Duk da haka kamar abu marar nauyi suke a kan ruwa;

19Kamar yadda zafi da fări suke shanye ƙanƙarar da ta narke,

20Waɗanda suka haife su za su manta da su,

21Suna cutar macen da ba ta da ɗa,

22Amma Allah cikin ikonsa yakan kawar da masu ƙarfi,

23Mai yiwuwa zai bar su su zauna cikin kwanciyar hankali,

24Sukan samu cin nasara na ɗan lokaci,

25“In wannan ba haka ba ne,

← Ayuba 23 Ayuba Ayuba 25 →