1“Ku gudu neman mafaka, mutanen Benyamin!
2Zan hallaka Diyar Sihiyona,
3Makiyaya da garkunansu za su taso mata;
4“Mu shirya don yaƙi da ita!
5Saboda haka ku tashi, bari mu fāɗa mata da dare
6Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa,
7Kamar yadda rijiya takan ba da ruwarta,
8Ki ji gargaɗi, ya Urushalima,
9Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa,
10Ga wa zan yi magana in kuma gargaɗar?
11Amma ina cike da fushin Ubangiji,
12Za a ba da gidajensu ga waɗansu,
13“Daga ƙarami zuwa babba,
14Sukan ɗaura mikin mutanena
15Suna jin kunyar halinsu na banƙyama?
16Ga abin da Ubangiji yana cewa,
17Na naɗa muku masu tsaro a kanku na kuma ce,
18Saboda haka ku, ya al’ummai;
19Ki ji, ya duniya.
20Babu riba a kawo mini turare daga Sheba
21Saboda haka ga abin da Ubangiji yana cewa,
22Ga abin da Ubangiji yana cewa,
23Suna riƙe da baka da māshi;
24Mun ji labari a kansu,
25Kada ku fita zuwa gonaki
26Ya mutanena, ku sanya tufafin makoki
27“Na maishe ka mai jarrabawar ƙarfe
28Su duka masu taurinkai ne, ’yan tawaye,
29Mazuga yana zuga da ƙarfi
30Ana ce da su azurfar da aka ƙi,