We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Irmiya 31

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Irmiya 30 Irmiya Irmiya 32 →

1“A lokacin nan, zan zama Allah na dukan kabilan Isra’ila, za su kuma zama mutanena,” in ji Ubangiji.

2Ga abin da Ubangiji yana cewa,

3Ubangiji ya bayyana mana a dā,31.3 Ko kuwa Ubangiji ya bayyana mana tun daga nesa yana cewa,

4Zan sāke gina ki

5Za ki sāke dasa gonakin inabi

6Za a yi ranar da matsara za su tā da murya

7Ga abin da Ubangiji yana cewa,

8Ga shi, zan kawo su daga ƙasar arewa

9Za su zo da kuka;

10“Ku ji maganar Ubangiji, ya al’ummai;

11Gama Ubangiji zai fanshi Yaƙub

12Za su zo su yi sowa don farin ciki a ƙwanƙolin Sihiyona;

13’Yan mata za su yi rawa su kuma yi murna,

14Zan ƙosar da firistoci da yalwa,

15Ga abin da Ubangiji yana cewa,

16Ga abin da Ubangiji yana cewa,

17Saboda haka akwai sa zuciya domin nan gaba,”

18“Tabbatacce na ji gurnanin Efraim yana cewa,

19Bayan na kauce,

20Efraim ba ƙaunataccen ɗana ba ne,

21“Ki kafa alamun hanya;

22Har yaushe za ki yi ta yawo,

23Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila yana cewa, “Sa’ad da na komo da su daga bauta mutane a ƙasar Yahuda da cikin garuruwanta za su sāke yi amfani da waɗannan kalmomi. ‘Ubangiji ya albarkace ka, ya mazauni mai adalci, ya tsarkakan dutse.’

24Mutane za su zauna tare a Yahuda da dukan garuruwansa, manoma da waɗanda suke yawo da garkunansu.

25Zan wartsake waɗanda suka gaji in kuma ƙosar da waɗanda ransu ya yi yaushi.”

26A kan wannan na farka na duba kewaye. Barcina ya yi mini daɗi.

27“Kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji, “sa’ad da zan kafa gidan Isra’ila da gidan Yahuda da ’ya’yan mutane da na dabbobi.

28Kamar yadda na lura da su don su tumɓuke su kuma rusar, su lalatar, su hallaka su kuma kawo masifa, haka zan lura da su don su gina su kuma dasa,” in ji Ubangiji.

29“A waɗannan kwanaki mutane ba za su ƙara ce,

30A maimako, kowa zai mutu saboda zunubinsa; duk wanda ya ci ’ya’yan inabi masu tsami, haƙoransa ne za su mutu.

31“Lokaci yana zuwa,” in ji Ubangiji,

32Ba zai zama kamar alkawarin

33“Ga alkawarin da zan yi da gidan Isra’ila

34Mutum ba zai ƙara koya wa maƙwabci ba,

35Ga abin da Ubangiji yana cewa,

36“In dai wannan kafaffiyar ƙa’ida ta daina aiki a gabana,”

37Ga abin da Ubangiji yana cewa,

38“Kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji, “sa’ad da za a sāke gina wannan birni domina daga Hasumiyar Hananel zuwa Ƙofar Kusurwa.

39Ma’auni zai miƙe daga can ya nausa kai tsaye zuwa tudun Gareb sa’an nan ya juya zuwa Gowa.

40Dukan kwarin da ake zubar da toka da kuma gawawwaki, da dukan lambatun da suke can har zuwa Kwarin Kidron a gabas zuwa kusurwar Ƙofar Doki, za su zama mai tsarki ga Ubangiji. Ba za a ƙara tumɓuke birnin ko a rushe shi ba.”

← Irmiya 30 Irmiya Irmiya 32 →