We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Irmiya 30

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Irmiya 29 Irmiya Irmiya 31 →

1Ga maganar da ta zo wa Irmiya daga Ubangiji.

2“Ga abin da Ubangiji, Allah na Isra’ila, yana cewa, ‘Ka rubuta a cikin littafi dukan maganganun da na yi maka.

3Kwanaki suna zuwa,’ in ji Ubangiji, ‘sa’ad da zan komo da mutanena Isra’ila da Yahuda daga bauta in kuma maido da su ga ƙasar da na ba wa kakanninsu mallaka,’ in ji Ubangiji.”

4Ga kalmomin Ubangiji da ya yi game da Isra’ila da Yahuda,

5“Ga abin da Ubangiji yana cewa,

6Ku tambaya ku ji.

7Kaito, gama wannan rana za tă zama mai girma!

8“ ‘A wannan rana,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki,

9A maimakon haka, za su bauta wa Ubangiji Allahnsu

10“ ‘Saboda haka kada ka ji tsoro, ya Yaƙub bawana;

11Ina tare da kai zan kuma cece ka,’

12“Ga abin da Ubangiji yana cewa,

13Babu wanda zai yi roƙo saboda damuwarku,

14Dukan abokanku sun manta da ku;

15Me ya sa kuke kuka a kan mikinku,

16“ ‘Amma duk wanda ya cinye ku za a cinye shi;

17Amma zan mayar muku da lafiya

18“Ga abin da Ubangiji yana cewa,

19Daga gare su waƙoƙi za su fito na godiya

20’Ya’yansu za su kasance kamar a kwanakin dā

21Shugabansu zai zama ɗaya daga cikinsu;

22‘Saboda haka za ku zama mutanena,

23Ga shi, hadarin Ubangiji

24Fushi mai zafi na Ubangiji ba zai kawu ba

← Irmiya 29 Irmiya Irmiya 31 →