We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Irmiya 2

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Irmiya 1 Irmiya Irmiya 3 →

1Maganar Ubangiji ta zo mini cewa,

2“Tafi ka yi shela a kunnuwar Urushalima cewa,

3Isra’ila tsattsarka ce ga Ubangiji,

4Ka saurari maganar Ubangiji, ya gidan Yaƙub,

5Ga abin da Ubangiji yana cewa,

6Ba su yi tambaya, ‘Ina Ubangiji,

7Na kawo ku zuwa ƙasa mai albarka

8Firistoci ba su yi tambaya,

9“Saboda haka ina sāke tuhumarku,”

10Ku ƙetare zuwa tsibiran Kittim2.10 Wato, Saifurus da tsibiran wajen yamma ku gani,

11Akwai wata al’ummar da ta canja allolinta?

12Ku girgiza saboda wannan, ya sammai,

13“Mutanena sun aikata zunubai guda biyu.

14Isra’ila bawa ne, bawa ne ta wurin haihuwa?

15Zakoki sun yi ruri;

16Haka ma, mutanen Memfis2.16 Da Ibraniyanci Nof da Tafanes

17Ba kai ne ba ka jawo wa kanka ba

18To, me ya sa za ka Masar

19Muguntarka za tă hukunta ka;

20“Tun da daɗewa ka karya karkiyarka

21Na shuka ka kamar zaɓaɓɓen inabi

22Ko da yake ka wanke kanka da sabulu

23“Yaya za ka ce, ‘Ban ƙazantu ba;

24kamar jakar jejin da ta saba da hamada,

25Kada ka yi gudu har ƙafafunka su zama ba takalma

26“Kamar yadda akan kunyatar da ɓarawo sa’ad da aka kama shi,

27Kuna ce wa itace, ‘Kai ne mahaifina,’

28To ina allolin da kuka yi wa kanku?

29“Me ya sa kuke tuhumana?

30“A banza na hukunta mutanenku;

31“Ku na wannan zamani, ku saurari maganar Ubangiji.

32Budurwa za tă manta da kayan adonta

33Kuna da azanci sosai a bin masoya!

34A rigunanku mutane kan sami

35kuna cewa, ‘Ba ni da laifi;

36Don me kuke yawo da yawa haka,

37Za ku kuma bar wurin

← Irmiya 1 Irmiya Irmiya 3 →