We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Irmiya 12

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Irmiya 11 Irmiya Irmiya 13 →

1Kullum kai mai adalci ne, ya Ubangiji,

2Ka dasa su, sun kuwa yi saiwa;

3Duk da haka ka san ni, ya Ubangiji;

4Har yaushe ƙasar za tă kasance busasshiya12.4 Ko kuwa ƙasar za tă yi makoki

5“In ka yi tsere da mutane a ƙafa

6’Yan’uwanka, iyalinka har su ma sun bashe ka;

7“Zan yashe gidana,

8Gādona ya zama mini

9Ashe, gādona bai zama mini

10Makiyaya masu yawa za su lalace gonar inabina

11Za tă zama kango,

12A kan dukan tsaunukan nan na hamada

13Za su shuka alkama, su girbe ƙayayyuwa;

14Ga abin da Ubangiji yana cewa, “Game da dukan mugayen maƙwabtana waɗanda suka ƙwace gādon da na ba wa mutanena Isra’ila kuwa, zan tumɓuke su daga ƙasashensu zan kuma tumɓuke gidan Yahuda daga cikinsu.

15Amma bayan na tumɓuke su, zan sāke jin tausayi in komo da kowannensu zuwa gādonsa da kuma ƙasarsa.

16In kuma suka koyi al’amuran mutanena sosai suka kuma yi rantsuwa da sunana, suna cewa, ‘Muddin Ubangiji yana raye’ kamar yadda sun taɓa koya wa jama’ata yin rantsuwa da Ba’al, sa’an nan za su kahu a cikin jama’ata.

17Amma duk al’ummar da ba tă saurara ba, zan tumɓuke ta ɗungum in kuma hallaka ta,” in ji Ubangiji.

← Irmiya 11 Irmiya Irmiya 13 →