We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ayuba 9

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ayuba 8 Ayuba Ayuba 10 →

1Sai Ayuba ya amsa,

2“Lalle, na san wannan gaskiya ne.

3Ko da mutum yana so yă yi gardama da shi,

4Hikimarsa tana da zurfi, ikonsa yana da yawa.

5Yana matsar da manyan duwatsu kafin su sani

6Yana girgiza ƙasa,

7Yana magana da rana sai ta ƙi yin haske;

8Shi kaɗai ya shimfiɗa sammai

9Shi ne ya halicci Mafarauci da Kare da Zomo, da Kaza,

10Yana yin abubuwan banmamaki waɗanda ba a iya ganewa,

11Ba na iya ganinsa lokacin da ya wuce ni;

12Wane ne ya isa yă hana shi in ya ƙwace abu?

13Allah ba ya danne fushinsa;

14“Ta yaya zan iya yin faɗa da shi?

15Ko da yake ba ni da laifi, ba zan iya amsa masa ba;

16Ko da na yi kira gare shi ya amsa mini,

17Zai sa hadari yă danne ni

18Ba zai bari in yi numfashi ba,

19In maganar ƙarfi ne, shi babban mai ƙarfi ne!

20Ko da ni marar ƙarfi ne, bakina ya isa yă sa in zama mai laifi;

21“Ko da yake ba ni da laifi,

22Ba bambanci; shi ya sa na ce,

23Lokacin da bala’i ya kawo ga mutuwa,

24Lokacin da ƙasa ta faɗa a hannun mugaye,

25“Kwanakina sun fi mai gudu wucewa da sauri;

26Suna wucewa kamar jirgin ruwan da aka yi da kyauro,

27‘In na ce zan manta da abin da yake damu na,

28duk da haka ina tsoron duk wahalata,

29Tun da an riga an ɗauke ni mai laifi,

30Ko da na wanke jikina duka da sabulu,

31duk da haka za ka jefa ni cikin ƙazamin wuri,

32“Shi ba mutum ba ne kamar ni wanda zan iya amsa masa,

33In da akwai wanda zai iya shiga tsakaninmu,

34wani wanda zai sa Allah yă daina duka na,

35Sa’an nan ne zan iya yin magana ba tare da jin tsoronsa ba,

← Ayuba 8 Ayuba Ayuba 10 →