We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ayuba 8

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ayuba 7 Ayuba Ayuba 9 →

1Sai Bildad mutumin Shuwa ya amsa,

2“Har yaushe za ka gama faɗa waɗannan abubuwa?

3Allah ba mai shari’ar gaskiya ba ne?

4Lokacin da ’ya’yansa suka yi masa zunubi,

5Amma in za ka dubi Allah

6in kai mai tsarki ne, kuma mai adalci,

7Ko da yake za ka fara da kaɗan,

8“Tambayi na gaba da kai

9gama jiya kaɗai aka haife mu ba mu san kome ba,

10Ba za su bishe ka su kuma gaya maka abin da za ka yi ba?

11Ko kyauro zai iya yi girma a wurin da ba ruwa?

12Yayinda take girma ba a yanka ta,

13Abin da yake faruwa ke nan da duk wanda yake mantawa da Allah;

14Abin da yake dogara a kai ba shi da ƙarfi;

15Ya jingina ga yanar gizo, amma ba ta tare shi,

16Yana kama da shukar da aka ba ta ruwa sosai lokacin da akwai rana sosai,

17shukar tana bin yaɗuwa, jijiyoyinta suna nannaɗe duwatsu,

18Amma lokacin da aka tuge shukar daga wurin da take,

19Ba shakka shukar ta mutu ke nan,

20“Ba shakka, Allah ba ya ƙin marar laifi,

21Sai dai yă cika bakinka da dariya,

22Maƙiyanka za su sha kunya,

← Ayuba 7 Ayuba Ayuba 9 →