1“Mutum bai sha wahalar aiki ba a duniya?
2Kamar yadda bawa yakan jira yamma ta yi,
3Saboda haka rabona shi ne watanni na zama banza,
4Lokacin da na kwanta ina tunani, ‘Har sai yaushe zan tashi?’
5Jikina duk tsutsotsi da ƙuraje sun rufe shi,
6“Kwanakina suna wucewa da sauri, fiye da yadda ƙoshiyar masaƙa take wucewa da sauri,
7Ka tuna, ya Allah, raina numfashi ne kawai;
8Idanun da suke ganina yanzu ba za su sāke ganina ba;
9Kamar yadda girgije yakan ɓace yă tafi,
10Ba zai taɓa zuwa gidansa ba;
11“Saboda haka ba zan yi shiru ba;
12Ni teku ne, ko kuwa dodon ruwa,
13Lokacin da nake zato zan sami salama
14duk da haka kana ba ni tsoro da mafarke-mafarke,
15Na gwammace a shaƙe ni in mutu
16Ba na so in zauna da rai; ba zan rayu ba har abada.
17“Mene ne mutum har da ka kula da shi haka,
18har kake duba shi kowace safiya,
19Ba za ka ɗan daina kallo na ba
20In na yi zunubi, me na yi maka,
21Me ya sa ba za ka gafarta mini laifofina ba?