We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ayuba 4

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ayuba 3 Ayuba Ayuba 5 →

1Sai Elifaz mutumin Teman ya amsa,

2“In wani ya yi maka magana, za ka ji haushi?

3Ka tuna yadda ka yi wa mutane da yawa magana,

4Maganarka ta ƙarfafa waɗanda suka yi tuntuɓe;

5Amma yanzu wahala ta zo maka, sai ka karaya;

6Ashe bai kamata ka dogara ga Allahnka ba,

7“Ka duba ka gani yanzu. Wane marar laifi ne ya taɓa hallaka?

8Na kula cewa waɗanda suke huɗa gonar mugunta,

9A sa’a ɗaya Allah yake hallaka su,

10Zakoki suna ruri suna gurnani;

11Zakoki suna mutuwa domin ba dabbar da za su kashe su ci,

12“Asirce aka gaya mini maganan nan,

13Cikin mafarki da tsakar dare,

14Tsoro da fargaba suka kama ni

15Wani iska ya taɓa mini fuska,

16Ya tsaya cik,

17‘Ko zai yiwu mutum yă fi Allah adalci,

18In Allah bai yarda da bayinsa ba,

19to, su wane ne mutane masu zama a gidan da aka yi da laka,

20Tsakanin safe da yamma mai yiwuwa ne ragargaza su;

21Ba a tuge igiyar tentinsu,

← Ayuba 3 Ayuba Ayuba 5 →