We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ayuba 5

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ayuba 4 Ayuba Ayuba 6 →

1“Ka yi kira in kana so, amma wa zai amsa maka?

2Fushi yana kashe wawa,

3Ni ma na ga wawa yana cin gaba,

4’Ya’yansa suna cikin hatsari,

5mayunwata sun kwashe girbinsa,

6Gama ba daga cikin ƙasa wahala take fitowa ba,

7Duk da haka an haifi mutum don wahala ne,

8“Amma da a ce ni ne, da zan roƙi Allah;

9Yana yin abubuwan al’ajabi waɗanda ba a ganewa,

10Yana zuba ruwan sama a ƙasa;

11Yana ɗaukaka masu sauƙinkai,

12Yana dagula shirye-shiryen masu wayo

13Yana kama masu wayo cikin wayonsu,

14Da rana sukan yi karo da duhu;

15Yana ceton matalauta daga takobin da za tă kashe su da shi;

16Saboda haka matalauta suna da bege,

17“Mai albarka ne wanda Allah yake yi masa gyara in mutumin ya yi kuskure;

18Ko da yake yana sa ciwo, shi ne kuma yake warkar da ciwon;

19Zai cece ka daga bala’o’i guda shida;

20Lokacin yunwa yana tsare ka daga mutuwa,

21Zai kāre ka daga ɓata suna,

22Za ka yi wa hallaka da yunwa dariya;

23Gama za ka zauna lafiya da duwatsu a gonaki,

24Za ka zauna lafiya a cikin tenti naka,

25Za ka san cewa ’ya’yanka za su zama da yawa,

26Za ka yi kyakkyawan tsufa kafin ka mutu,

27“Mun yi nazarin wannan, kuma gaskiya ne.

← Ayuba 4 Ayuba Ayuba 6 →