We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ayuba 34

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ayuba 33 Ayuba Ayuba 35 →

1Sa’an nan Elihu ya ce,

2“Ku ji maganata, ku masu hikima;

3Gama kunne yana rarrabe magana

4Bari mu zaɓi abin da yake daidai,

5“Ayuba ya ce, ‘Ba ni da laifi,

6Ko da yake ina da gaskiya,

7Wane mutum ne kamar Ayuba,

8Yana abokantaka da masu aikata mugunta;

9Gama ya ce, ‘Ba ribar da mutum zai samu

10“Saboda haka ku saurare ni, ku masu ganewa.

11Yana biyan mutum bisa ga abin da ya yi;

12Ba zai yiwu Allah yă yi ba daidai ba,

13Wane ne ya ba shi iko yă lura da duniya?

14In nufinsa ne

15’yan adam duka za su hallaka tare,

16“In kana da ganewa sai ka saurari wannan;

17Maƙiyin gaskiya zai iya yin mulki?

18Ba shi ne ya ce wa sarakuna, ‘Ba ku da amfani ba,’

19wanda ba ya nuna sonkai ga ’ya’yan sarki

20Suna mutuwa nan take, a cikin tsakiyar dare;

21“Idanunsa suna kan al’amuran mutane;

22Babu wuri mai duhu, babu inuwa mai duhu,

23Allah ba ya bukata yă ci gaba da bincike mutane,

24Ba tare da tambaya ba yana ragargaza masu iko,

25Gama yana sane da abubuwan da suke yi,

26Yana ba su horo, don muguntarsu,

27domin sun juya daga binsa,

28Sun sa kukan matalauta ya kai wurinsa

29Amma in ya yi shiru, wa zai ba shi laifi?

30yana hana wanda bai san Allah ba yă yi mulki,

31“A ce mutum ya ce wa Allah, ‘Na yi laifi,

32Ka koya mini abin da ba zan iya gani ba;

33Ya kamata Allah yă yi maka bisa ga abin da ka ce ne,

34“Mutane masu ganewa za su ce,

35‘Ayuba ya yi magana cikin rashin sani;

36Kash, da za a gwada Ayuba har ƙarshe,

37Ya ƙara tawaye a kan zunubansa;

← Ayuba 33 Ayuba Ayuba 35 →