We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ayuba 30

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ayuba 29 Ayuba Ayuba 31 →

1“Amma yanzu suna yi mini ba’a

2Ina amfani ƙarfin hannuwansu gare ni,

3Duk sun rame don rashi da yunwa,

4A cikin jeji suna tsinkar ganyaye marasa daɗi,

5An kore su daga cikin mutanensu,

6An sa dole su zauna a kwazazzabai da kuma

7Suka yi ta kuka kamar dabbobi a jeji,

8Mutane marasa hankali marasa suna,

9“Yanzu kuma ’ya’yansu maza su suke yi mini ba’a cikin waƙa

10Suna ƙyamata suna guduna;

11Yanzu da Allah ya kunce bakana ya ba ni wahala

12A hannun damana ’yan tā-da-na-zaune-tsaye sun tayar;

13Sun ɓata mini hanyata;

14Suka nufo ni daga kowane gefe;

15Tsoro ya rufe ni;

16“Yanzu raina yana ƙarewa;

17Dare ya huda ƙasusuwana;

18A cikin girman ikonsa Allah ya zama kamar riga a jikina;

19Ya jefa ni cikin laka,

20“Na yi kuka gare ka ya Allah, amma ba ka amsa mini ba.

21Ka dube ni ba tausayi;

22Ka ɗaga ni sama ka ɗora ni a kan iska;

23Na san za ka sauko da ni ga mutuwa

24“Ba shakka ba mai ɗora hannu a kan mutumin da yake cikin wahala.

25Ashe ban yi kuka domin waɗanda suke cikin damuwa ba?

26Duk da haka sa’ad da nake begen abu mai kyau,

27Zuciyata ba tă daina ƙuna ba;

28Na yi baƙi ƙirin, amma ba rana ce ta ƙona ni ba.

29Na zama ɗan’uwan diloli,

30Fatar jikina ta yi baƙi tana ɓarewa;

31Garayata ta zama ta makoki,

← Ayuba 29 Ayuba Ayuba 31 →