1“Mutum haihuwar mace
2Yana tasowa kamar fure yana kuma shuɗewa;
3Za ka zura ido a kan irin wannan ne?
4Wane ne zai iya kawo abin da yake da tsarki daga cikin abu marar tsarki?
5An lissafta kwanakin mutum;
6Saboda haka ka kawar da kanka daga gare shi,
7“Aƙalla itace yana da bege.
8Ko da jijiyoyin itacen sun tsufa a cikin ƙasa
9Daga ya ji ƙanshin ruwa zai tohu
10Amma mutum yana mutuwa a bizne shi;
11Kamar yadda ruwa yake bushewa a teku ko a gaɓar rafi
12haka mutum zai kwanta ba zai tashi ba;
13“Da ma za ka ɓoye ni a cikin kabari
14In mutum ya mutu, ko zai sāke rayuwa?
15Za ka kira zan kuwa amsa maka;
16Ba shakka a lokacin ne za ka lura da matakaina
17Za a daure laifofina a cikin jaka;
18“Amma kamar yadda manyan duwatsu suke fāɗuwa
19yadda ruwa yakan zaizaye duwatsu
20Ka sha ƙarfinsa gaba ɗaya, sai ya ɓace,
21Ko an martaba ’ya’yansa maza, ba zai sani ba;
22Zafin jikinsa kaɗai yake ji