1Sai Ayuba ya amsa,
2“Ba shakka ku ne mutanen nan,
3Amma ni ma ina da hankali kamar ku;
4“Na zama abin dariya ga abokaina,
5Mutanen da ba su da damuwa suna jin daɗin ganin waɗanda
6Amma wurin zaman ’yan fashi yana nan ba mai damunsu,
7“Amma ka tambayi dabbobi, za su kuma koya maka,
8Ko ka yi magana da duniya, za tă kuma koya maka,
9Wane ne cikin waɗannan bai san
10Ran kowace halitta yana a hannunsa,
11Ko kunne ba ya gwada kalmomi
12Ko ba a wurin tsofaffi ake samun hikima ba?
13“Allah ne mai iko da kuma hikima,
14Abin da ya rushe ba a iya ginawa ba;
15Idan ya hana ruwan sama, za a yi fări;
16Shi ne mai ƙarfi da kuma mai nasara;
17Yakan sa mashawarta su zama marasa hikima
18Yana cire sarƙar da sarakuna suka ɗaura
19Yakan ƙasƙantar da firistoci
20Yana sa amintattun mashawarta su yi shiru
21Yakan sa masu iko su ji kunya
22Yana buɗe abubuwan da suke cikin duhu
23yana sa al’ummai su zama manya, sai kuma yă hallaka su;
24Yana hana shugabannin duniya ganewa;
25Suna lallube cikin duhu ba haske;