We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 21

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 20 Ishaya Ishaya 22 →

1Abin da Allah ya faɗa game da Hamada da take kusa da Teku.

2An nuna mini mugun wahayi,

3Game da wannan jikina yana ciwo,

4Gabana tana ta fāɗuwa,

5Sun shirya teburori,

6Ga abin da mai girma ya ce mini,

7Sa’ad da ya ga kekunan yaƙi

8Mai tsaron kuma ya yi ihu,

9Duba, ga wani mutum tafe a keken yaƙin

10Ya mutanena, an ragargaje ku a masussuka,

11Abin da Allah ya faɗa game da Duma,21.11 Duma yana nufin shiru Ko kuwa natsattse, wani sunan Edom.

12Mai tsaro ya amsa,

13Abin da Allah ya faɗa game da Arabiya.

14ku kawo ruwa don ƙishirwa;

15Sun gudu daga takobi,

16Ga abin da mai girma ya ce mini, “Cikin shekara ɗaya, kamar yadda bawan da aka bautar da shi bisa ga yarjejjeniya zai lissafta, dukan sojojin Kedar za su zo ga ƙarshe.

17Waɗanda suka yi rai na maharba, jarumawan Kedar, za su zama kaɗan.” Ubangiji, Allah na Isra’ila, ya faɗa.

← Ishaya 20 Ishaya Ishaya 22 →