1Ga abin da Ishaya ɗan Amoz ya gani game da Yahuda da Urushalima.
2A kwanaki masu zuwa
3Mutane da yawa za su zo su ce,
4Zai shari’anta tsakanin al’ummai
5Ki zo, ya gidan Yaƙub,
6Ka rabu da mutanenka,
7Ƙasarsu ta cika da azurfa da zinariya;
8Ƙasarsu ta cika da gumaka;
9Saboda an jawo mutum ƙasa
10Ku tafi cikin duwatsu,
11Za a ƙasƙantar da mai girman kai
12Ubangiji Maɗaukaki yana da rana ajiye
13domin dukan al’ul na Lebanon, masu tsayi da masu fariya,
14domin dukan dogayen duwatsu
15domin kowace doguwar hasumiya
16domin kowane jirgin ruwan kasuwanci2.16 Da Ibraniyanci kowane jirgin ruwan Tarshish
17Za a jawo mai girman kai ƙasa
18za a kuma kawar da gumaka ƙaƙaf.
19Mutane za su gudu zuwa kogwannin duwatsu
20A wannan rana mutane za su zubar wa
21Za su gudu zuwa kogwannin duwatsu
22Ku daina dogara ga mutum,