1Wahayi game da Yahuda da Urushalima wanda Ishaya ɗan Amoz ya gani a zamanin da Uzziya, Yotam, Ahaz da Hezekiya, suka yi mulkin Yahuda.
2Ku kasa kunne, ya sammai! Ki saurara, ya duniya!
3Saniya ta san maigidanta,
4Kash, ya ke al’umma mai zunubi,
5Me ya sa za a ƙara yin muku dūka?
6Daga tafin ƙafarku zuwa saman kanku
7Ƙasarku ta zama kufai,
8An bar diyar Sihiyona
9Da ba a ce Ubangiji Maɗaukaki
10Ku saurari maganar Ubangiji,
11Ubangiji ya ce, “Yawan hadayunku,
12Sa’ad da kuka zo don ku bayyana a gabana,
13Ku daina kawo hadayu marasa amfani!
14Bukukkuwanku na Sabon Wata da na tsarkakan ranaku
15Sa’ad da kuka ɗaga hannuwanku wajen yin addu’a,
16Ku yi wanka ku kuma tsabtacce kanku.
17Ku koyi yin nagarta; ku nemi adalci.
18Ubangiji ya ce,
19In kuna da niyya kuna kuma yi mini biyayya,
20amma in kuka yi tsayayya kuka kuma yi tayarwa,
21Dubi yadda amintacciyar birni
22Azurfarki ta zama jebu,
23Masu mulkinki ’yan tawaye ne,
24Saboda haka Ubangiji, Ubangiji Maɗaukaki,
25Zan juye hannuna a kanki;
26Zan maido da alƙalanki kamar yadda suke a dā can,
27Za a fanshi Sihiyona da adalci,
28Amma za a karye ’yan tawaye da masu zunubi,
29“Za ku ji kunya saboda masujadan ƙarƙashin itatuwan oak
30Za ku zama kamar itacen oak mai busasshen ganyaye,
31Mutum mai ƙarfi zai zama kamar rama,