We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Mai Hadishi 7

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Mai Hadishi 6 Mai Hadishi Mai Hadishi 8 →

1Suna mai kyau ya fi turare mai ƙanshi,

2Gara a tafi gidan makoki

3Baƙin ciki ya fi dariya,

4Zuciyar masu hikima tana a gidan makoki,

5Gara ka saurari tsawatawar mai hikima

6Kamar ƙarar ƙayar da take karce gindin tukunya,

7Zalunci yakan mai da mutum mai hikima wawa,

8Ƙarshen abu ya fi farkonsa,

9Kada ranka yă yi saurin tashi,

10Kada ka ce, “Me ya sa kwanakin dā sun fi waɗannan?”

11Hikima, kamar gādo, abu mai kyau ne

12Hikima mafaka ce

13Ku lura da abin da Allah ya yi.

14Sa’ad da al’amura suke tafiya daidai, ka yi farin ciki,

15A cikin rayuwan nan ta rashin amfani nawa, na lura da waɗannan abubuwa biyu,

16Kada ka cika yin adalci, fiye da kima,

17Kada ka cika yin mugunta,

18Yana da kyau ka kama ɗaya

19Hikima takan sa mutum guda mai hikima yă yi ƙarfi

20Babu mai adalci a duniya

21Kada ka mai da hankali ga dukan abin da mutane suke faɗi,

22Gama kai kanka ka sani

23Dukan waɗannan na gwada su ta wurin hikima na kuma ce,

24Ko da me hikima take,

25Saboda haka na mai da hankalina ga fahimi,

26Sai na iske wani abin da ya fi mutuwa ɗaci

27Malami ya ce, “Duba, abin da na gane ke nan.

28yayinda nake cikin nema

29Wannan ne kaɗai abin da na gane.

← Mai Hadishi 6 Mai Hadishi Mai Hadishi 8 →