1Wannan ita ce albarkar da Musa mutumin Allah ya furta a kan Isra’ilawa, kafin yă rasu.
2Ya ce,
3Tabbatacce kai ne wanda yake ƙaunar mutane;
4dokar Musa ta ba mu dokoki,
5Shi ne sarki a bisa Yeshurun
6“Bari Ruben yă rayu, kada yă mutu,
7Ya kuma faɗa wannan game da Yahuda,
8Game da Lawi ya ce,
9Ya yi zancen mahaifinsa da mahaifiyarsa ya ce,
10Ya koyar da farillanka ga Yaƙub,
11Ka albarkaci ɗaukan dabarunsa, ya Ubangiji,
12Game da Benyamin ya ce,
13Game da Yusuf ya ce,
14da abubuwa masu kyau da rana take kawo,
15da zaɓaɓɓun kyautai na daɗaɗɗun duwatsu,
16Tare da kyautai mafi kyau na duniya da cikarta,
17Cikin daraja yana yi kamar ɗan fari na bijimi;
18Game da Zebulun ya ce,
19Za su kira mutane zuwa dutse,
20Game da Gad ya ce,
21Ya zaɓi ƙasa mafi kyau wa kansa;
22Game da Dan ya ce,
23Game da Naftali ya ce,
24Game da Asher ya ce,
25Madogaran ƙofofinka za su zama ƙarfe da tagulla,
26“Babu wani kamar Allah na Yeshurun,
27Allah madawwami shi ne mafakarka,
28Haka Isra’ila zai zauna lafiya shi kaɗai;
29Kai mai albarka ne, ya Isra’ila!